SAB TECHNOLOGY
@sabtechnology
登録者
再生回数
動画
API
40K
リアルタイムYouTube登録者カウンター
Loading Advanced Analytics...
SAB TECHNOLOGY
"Sab Technology"
Da sunan Allah mai rahma maijin Qai.
Sunana "Muhd Sabiu Yakub" A wannan Channel nawa mai suna "SAB TECHNOLOGY" INSHA ALLAH zan dinga koyar daku ilimin waya da computer cikin harshen Hausa, dai-dai gwargwadon abinda Allah ya sanar dani.
Kuyi subscribe ku kasance tare dani akoda yaushe.
Banida buri wanda yawuce naga Al'umar Hausawa munci gaba domin har yanzu mune koma baya a harkar "Technology".
Nasan da yawa cikinku akwai malamaina wadanda suka fini ilimi, idan nayi kuskure a dinga yimin gyara kada kubarni da iyawata.
Sannan dan Allah idan na saki video kudinga yimin Like idan kun kalla hakan zaisa naji dadi nadinga yimuku wasu akan lokaci.
Nagode da aramin lokacinku da kukayi, Allah (S.W.T) yasaka muku da mafidicin Alkhairi, ya amfane mu baki daya.
+2348179295930
Embed
YouTubeの登録者数、再生回数、クリエイター比較、マイルストーンをリアルタイムで追跡できます。
動画
Redmi 14c bypass Frp Google account.
Uploaded
567
再生回数
46
Likes
14
Comments
About RealtimeSubCount.com
YouTubeの登録者数、再生回数、クリエイター比較、マイルストーンをリアルタイムで追跡できます。